Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bala'in zabtarewar kasa daga tsaunuka a Brazil
2020-03-13 12:08:39        cri

 

 

 

An samu zabtarewar kasa daga tsaunuka a kudu maso gabashin kasar Brazil, sakamakon ruwan sama da aka yi kamar da bakin kwarya. Bala'in da ya haddasa mutuwar mutane 41, da wasu 39 suka bace, yayin da mazauna daga gidaje fiye da 400 suka rasa muhallinsu.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China