Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An kammala aikin gyara mashahurin kabarin tsoffin sarakunan kasar Masar
2020-03-19 07:52:41        cri

 

 

 

 

Hukumar yawon shakatawa da al'adun gargajiyar kasar Masar ta sanar da cewa, an kammala aikin gyara mashahurin kabarin tsoffin sarakunan kasar Masar, wato Al-Ahram dake yankin Segarra a kudancin Alkahira, babban birnin kasar. (Bilkisu Xin)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China