Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Giwa mai kamu da ciwon albinism
2020-03-17 22:00:27        cri

 

 

 

 

A cibiyar samun jinya ta giwaye ta Hoedspruit dake kasar Afirka ta kudu, wannan giwa mai shekaru watanni 5 yana(tana) wasa da ma'aikaciyar cibiyar. An gano wannan giwa mai suna Khanysia da ya(ta) kamu da ciwon albinism ne a tarkon da haramtattun mafarauta suka yi, hakan ya say a ji rauni mai tsanani, har ma bai iya cin abinci da sha ruwa. (Bilkisu Xin)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China