Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Binciken lafiyar zakiya dake rashin sinadarai masu gina jiki
2020-03-16 09:56:48        cri

 

 

 

 

A gidan dabbobi na Al-Qureshi na kasar Sudan, likitoci na namun daji da masu aikin jin kai suna binciken lafiyar zakiya dake rashin sinadarai masu gina jiki. Sakamakon matsalar kudi a kasar, wannan gidan dabbobin bay a da isashen kudi don ciyar da zakoki kamar yadda a kan yi a lokaci-lokaci, wannan ya jawo hankulan masu kaunar namun daji na kasa da kasa, sun samar da tallafin kudi don cetonsu. (Bilkisu Xin)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China