Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Zhang Weili ta doke abokiyar karawar ta Joanna Jedrzejczyk a gasar UFC ta 248
2020-03-13 12:08:52        cri

'Yar wasan Sin daya tilo, kuma ta farko da ta taba lashe kambin dambe na duniya ajin matsakaicin nauyi a gasar UFC Zhang Weili, ta doke abokiyar karawar ta Joanna Jedrzejczyk ta Poland, a dambatawar da suka yi a birnin Las Vegas a gasar UFC ta 248, a Asabar din karshen makon jiya.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China