Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ma'aikatan masana'antar kera jiragen ruwa a birnin Shanghai na himmatuwa wajen aiki
2020-03-14 16:13:21        cri

 

 

 

 

A halin yanzu ana kara samun kamfanoni wadanda suke dawo wa bakin ayyukansu a kasar Sin, domin rage illar da bullar annobar cutar COVID-9 ta haifar ga tattalin arzikin kasar. Hotuna ne dake nuna yadda ma'aikatan wata babbar masana'antar kera jiragen ruwa a birnin Shanghai ke himmatuwa wajen aiki.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China