2020-03-18 08:34:56 cri |
Tabkin Bosten na jihar Xinjiang, ruwan kore na tabki na da kyaun gani sosai, kamar wani zane, abin da ya jawo hankalin masu yawo shakatawa. (Amina Xu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China