Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda sojojin laima na 'yan mata suke koyon fasahar tsalle daga sararin sama
2020-03-17 22:00:48        cri

 

 

 

 

 

 

 

A farkon watan Janairun bana, ko da yake ana matukar sanyi a yankin duwatsun dake arewacin lardin Hubei, wasu sojojin laima na 'yan mata wadanda suke koyon fasahar tsalle daga sararin sama, a karo na farko, sun samu horon tsalle daga jirgin sama. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China