Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda sojoji 'yan matan kasar Sin suke tabbatar da zaman lafiya a kasar Sudan ta kudu
2020-03-16 09:56:48        cri

 

 

 

 

 

 

A cikin rundunar sojojin kasar Sin wadda take tabbatar da zaman lafiya a kasar Sudan ta kudu, akwai wata karamar kungiyar sojoji 'yan mata da su kan yi sintiri a titunan kasar Sudan ta kudu koda yake yawan zafin duniyar ya kan wuce 40℃. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China