Abincin birnin Hulun Buir na jihar Mongolia ta gida ta kasar Sin
2020-03-15 20:22:25 cri
Birnin Hulun Buir na jihar Mongolia ta gida mai cin gashinta ta kasar Sin ya kan shiga yanayi mai tsananin sanyi tun watan Oktoba a ko wace shekara, a don haka mazauna birnin su kan adana abinci a kasuwa kai tsaye saboda kamar firiji kasuwa take.(Jamila)