Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Za a takaita bikin mika fitilar gasar wasannin Olympics na Tokyo
2020-03-04 20:56:31        cri
Kwamitin shirya gasar wasannin Olympics dake Girka, ya sanar a Larabar nan cewa, a ranar 12 ga watan Maris ne, za a gudanar da bikin mika fitilar gasar wasannin Olympics na shekarar 2020 da za a yi a birnin Tokyo na kasar Japan a Girka. Ko da ya ke, saboda fargabar hadarin cutar numfashi ta COVID-19, za a rage shagulgulan da aka shirya, da ma wadanda za su halarci bikin.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China