2020-02-28 14:40:08 cri |
Wakilinmu Murtala Zhang ya samu damar yin hira da Abdullahi Ahmad Tinau, dan Kaduna wanda ya zo birnin Beijing na kasar Sin a watan Satumbar bara, domin karatun digiri na biyu a jami'ar koyon ilimin aikin gona ta kasar.
A zantawar tasu, Abdullahi Ahmad Tinau ya ce yana da yakinin gwamnatin kasar Sin za ta samu nasarar ganin bayan cutar numfashi ta COVID-19, wadda a yanzu haka ke addabar kasar.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China