Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Mutanen kasashen waje a kasar Sin na bada taimako wajen dakile yaduwar cutar coronavirus
2020-02-14 08:52:31        cri

 

 

 

Yayin da ake kokarin dakile cutar numfashi ta coronavirus a sassa daban-daban na kasar Sin, akwai wasu mutanen kasashen waje wadanda su ma suke halartar ayyukan hana yaduwar cutar a kasar. Hotunan dake nuna yadda wani dan Pakistan da wata 'yar Mauritius ke gudanar da ayyukan sa-kai na hana yaduwar cutar a birnin Wenzhou na kasar Sin.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China