Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Likita ce dake aiki na fama da cutar numfashi
2020-02-13 08:58:04        cri

 

 

 

 

 

Tun bayan da Huang Di dake aiki a wani asibitin dake birnin Guangzhou na kasar Sin, ta samu labarin yaduwar cutar numfashin da kwayar cutar coronavirus ke haifarwa, ta nemi iznin zuwa wannan asibitin dake lardin Guizhou, asibitin musamman da ake kwantar da wadanda suka kamu da cutar. A rana ta biyu ta sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin, ta yi ban kwana da mijinta da 'yarta, don soma aikin yaki da cutar a asibitin. Ta yi imanin cewa, idan 'yan kasa suka hada kai za a kawar da wannan matsala. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China