Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An fara kwantar da wadanda aka tabbatar da sun kamu da sabon nau'in kwayar cutar numfashi a asibitin Huoshenshan
2020-02-12 07:58:32        cri

 

 

 

 

 

 

A ran 4 ga wata da safe, an fara kwantar da wadanda aka tabbatar da sun kamu da sabon nau'in kwayar cutar numfashi a asibitin Huoshenshan da aka gina cikin kwanaki goma. Likitoci da nas-nas 1400 daga rundunonin sojan kasar Sin ne suke aikin ceton marasa lafiya a asibitin. A cikin kowane dakin jinya, akwai gadaje 2 tare ban daki, na'urorin dumama daki da na tace iska suna aiki kamar yadda ya kamata. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China