Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya taya alummar kasar Sin murnar sabuwar shekara
2020-01-21 13:06:31        cri

Da yammacin jiya Litninin, shugaban kasar Sin Xi Jinping wanda ke ziyara a lardin Yunnan na kasar ya kai ziyara cibiyar baje kolin kasa da kasa ta birnin Kunming, don ganin yadda aka shirya kayayyakin sabuwar shekara da yadda aka baje kolin kayayyakin gida da na waje, kuma ya yi hira da jama'a a wurin, tare da taya al'umomin daban-daban na kasar murnar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya ta kasar. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China