Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin sayar da kayayyakin al'adun gargajiya
2020-01-22 08:58:38        cri

 

 

 

A yayin da bikin sabuwar shekara ta Sinawa ke karatowa, a birnin Hohhot, hedkwatar jihar Mongoliya ta gida da ke arewacin kasar Sin, an shirya bikin sayar da kayayyakin al'adun gargajiya, inda aka baje kolin kayayyaki sama da 100 da aka samar a sassan jihar 12. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China