Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi ya gana da shugaban rundunar sojin Myanmar
2020-01-18 20:24:50        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da shugaban rundunar sojin Myanmar, Min Aung Hlaing a yau Asabar, inda ya ce raya dangantakar kasashen biyu ya dogara da hadin gwiwar al'ummarsu a dukkan fannoni, har ma da musaya tsakanin sojojinsu.

Shugaba Xi ya isa Myanmar domin ziyarar aiki ne a jiya Juma'a. Karon farko kenan da shugaban kasar Sin ya ziyarci kasar ta nahiyar Asiya, cikin shekaru 19 da suka gabata. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China