Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wannan dan kasar Kamaru ya kawar masa da talauci ta hanyar koyon wasan Kongfu
2020-01-23 13:21:23        cri

 

 

 

Wannan dan kasar Kamaru mai suna Fabris, ya soma koyon wasan Kongfu ne a lokacin yarantakarsa, daga baya ya samu damar yin karatu a kwalejin Confucius a wurin.

 

 

 

 

Yanzu dai yana ba da jinya ta hanyar amfani da likitancin gargajiyar kasar Sin a cibiyar jinyar sa, da kuma koyar da al'adun Sin da wasan Kongfu ga daliban wurin, hakan ya kawar masa da talauci, yana kuma kokarin taimakawa sauran yara, don su fita daga mawuyacin hali. (Bilkisu Xin)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China