Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin shirye-shiryen kade-kade da raye-raye na sabuwar shekara na CMG da aka gabatar ta kafar Intanet ya maida hankali kan matasa
2020-01-18 16:10:55        cri

Babban gidan rediyo da talabijin na kasar Sin ko kuma CMG a takaice ya watsa bikin shirye-shiryen kade-kade da raye-raye don murnar shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya ta kasar ta kafofi daban daban na Intanet, da yammacin a jiya Jumma'a, inda aka samu halartar matasa daga sassa ko bangarorin aiki daban-daban na kasar Sin, domin su nuna himma da kwazo da kuma jajircewarsu ga zaman rayuwa.

Bikin da aka gabatar ta kafar Intanet, wanda ya dace da bukatun masu amfani da ita, ya kunshi shirye-shirye na zamani da ake yayi.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China