Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Lambun Nuna Tsirrai da Itatuwa
2020-01-18 11:03:29        cri

 

 

 

 

Akwai wani lambun nuna tsirrai da itatuwa a birnin Guangzhou na kasar Sin, wanda ke nuna tsirai da itatuwa da a kan samu cikin gandun daji, da hamada, da tsaunuka, da sauran muhallin da ake samu a doron kasa. Girman lambun ya kai murabba'in mita 75,000, wanda shi ne irinsa mafi girma a nahiyar Asiya. A cikin lambun ana iya ganin ire-iren tsirrai kimanin 3,500 daga ko ina na duniyarmu. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China