Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga wasu kayayyaki masu alakar jirgin, har ma kananan samfurin jirgin da suke jawo hankulan masu yawon bude ido
2020-01-22 08:59:05        cri

 

 

 

 

 

    A ran 17 ga watan Disamban, an mika wa rundunar sojin tekun kasar Sin wani babban jirgin ruwa mai dakon jiragen saman yaki, daga hannun kamfanin kera jiragen ruwa na kasar Sin a wata tashar teku dake birnin Sanya a lardin Hainan. Ga wasu kayayyaki masu alakar jirgin, har ma kananan samfurin jirgin da suke jawo hankulan masu yawon bude ido. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China