Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda sojojin kasashen Sin da Pakistan suke shirya rawar daji cikin hadin gwiwa
2020-01-20 08:24:07        cri

 

 

 

 

 

 

    A tsakanin ranakun 6 da 14 ga watan Janairun bana, rundunonin kasashen Sin da Pakistan sun yi rawar daji mai taken "Mai Tsaron Teku--2020" a yankin tekun Pakistan. A lokacin da suke shirya tarurukan kara wa juna sanin ilmin soja, sun kuma shirya rawar daji a yankunan dake bakin teku, ta yadda za su iya yakar ayyukan ta'addanci cikin hadin gwiwa. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China