Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Rukunin gidajen da aka gina a cikin teku
2020-01-18 11:03:58        cri

 

 

 

 

Hotunan dake nuna wani rukunin gidajen katakon da aka gina a cikin teku dake lardin Fujian na kasar Sin, wato floating house a turance, inda mazauna suke gudanar da sana'ar kamun kifi. A birnin Ikkon Najeriya, akwai irin wannan rukunin gidaje dake unguwar Makoko.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China