Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yadda aka tuna cika shekaru 5 da abkuwar harin ta'addanci a Faransa
2020-01-17 09:25:16        cri

 

 

 

Zanen da mai wasan fasaha Christian ya yi a jikin bango, wanda ya nuna fuskokin wadanda suka kwanta dama sanadiyar harin ta'addanci, wato harin da aka kai wa babbar hedkwatar Mujallar Charlie Hebdo ta kasar Faransa shekaru 5 da suka gabata. An yi hakan ne don tuna cika shekaru biyar da abkuwar harin. An ce, wannan harin ta'addancin da ya auku a ranar 7 ga watan Janairun shekarar 2015 ya haddasa mutuwar mutane 12 tare da jikkatar wasu 11.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China