Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Mutane 14 sun mutu sakamakon hadarin mota a kasar Peru
2020-01-16 15:30:44        cri

 

 

Wani abin tausayi da ya faru a kasar Peru, yadda wata babbar bas mai hawa biyu ta yi karo da wata mota da ke gefen hanya, lamarin da ya haddasa mutuwar mutane a kalla 14 yayin da wasu 40 suka jikkata.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China