2020-01-13 20:18:40 cri |
A ranar 28 ga watan Disamban shekarar 2019 ne, bakar karkanda mafi tsufa a duniya ta mutu,kuma kafin ta mutu, ta shafe yawancin lokacin rayuwarta tana zaune a gandun daji. (Bilkisu Xin)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China