Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Masa'antar samar da kayayyakin da aka sarrafa da yadin gargajiyar kabilar Tujia
2020-01-16 15:30:51        cri

 

 

 

Jama'a, nan ne wata masana'antar samar da yadin gargajiyar kabilar Tujia dake birnin Zhangjiajie na lardin Hunan na kasar Sin, inda ma'aikata ke kokarin samar da kayayyakin da aka sarrafa da yadin gargajiyar, ciki har da jaka da kayan ado da sauransu, don biyan bukatun masu yawon shakatawa a lokacin bikin bazara dake dab da zuwa, bikin na alamanta sabuwar shekara ta Sinawa. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China