Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin daukar hotunan dawaki
2020-01-15 09:06:54        cri

 

 

 

 

Bikin daukar hotunan al'adun da suka shafi dawaki ke nan da aka gudanar a filin ciyayi na Wulanbu dake jihar Mongoliya ta gida a arewacin kasar Sin. Wasanni masu ban sha'awa na dawaki da kuma rakuma sun burge masu yawon shakatawa da masu sha'awar daukar hotuna.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China