Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Fasahar 5G
2020-01-11 15:53:17        cri

 

 

 

 

 

 

A shekarar 2019 aka fara yin amfani da fasahar sadarwa ta 5G wajen biyan bukatun jama'a a fannonin tuntubar juna, da aikin ilimi, da likitanci, da sarrafa wasu injunan dake wani wuri mai nisa, da dai makamantansu. Nan gaba, wannan fasaha za ta kara taka muhimmiyar rawa a zaman rayuwarmu.(Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China