Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Tashar jirgin ruwa
2020-01-09 20:36:31        cri

 

 

 

Wannan tashar jirgin ruwa ta kasar Sin tana yin amfani da iskar Hydrogen wajen samar da wutar lantarki ga na'urori masu kai kaya ga jiragen ruwa. Ta wannan hanya, za a samu damar rage fitar da hayaki mai dumama yanayi, tare da kare muhallin duniya. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China