Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda sojojin saman kasar Sin suke ban kwana da jiragen saman yaki da suka taba tukawa da kuma gyara su
2020-01-13 09:34:09        cri

 

 

 

A kokarin da ake na yiwa rundunar sojin kasar Sin gyaran fuska, a watan Afrilun shekarar 2019, wata rundunar jirgin saman yakin kasar Sin ta samu umurnin canza sansaninsu. Ga yadda sojojin saman wannan rundunar suke ban kwana da jiragen saman yaki da suka taba tukawa da kuma gyara su. Bayan an kwashe dukkan jiragen saman yaki, wasu daga wadannan sojojin sama sun yi ritaya daga rundunar soja sun koma garinsu, sannan wasu kuma sun koma wani sansani na daban. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China