Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wu Lei ya ci kwallo na farko da dan wasan kasar Sin ya ci kwallo a wasa da aka buga tare da Barcelona
2020-01-11 15:53:43        cri

Dan wasan kwallon kafa na kasar Sin Wu Lei ya ci kwallo daya a yayin wasan da kungiyarsa wato Espanyol da kungiyar Barcelona suka buga, wannan ne kwallo na farko da dan wasan kasar Sin ya ci kwallo a wasa da aka buga tare da kungiyar Barcelona. A karshe dai, kungiyarsa ta Espanyol da kungiyar Barcelona sun yi kunnen doki da ci biyu da biyu.(Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China