Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Luanchuan, wata gunduma ce dake yammacin lardin Henan
2020-01-08 08:37:21        cri

Luanchuan, wata gunduma ce dake yammacin lardin Henan, an nada shi ne bisa labarin tatsuniya, abin mafi shahara a wannan wuri shi ne dutsen Lao Junshan. An ba da labari cewa, Li Er mai kafa addinin Dao ya kara ilminsa a boye cikin wannan dutse, shimfidar wuri mai kayatarwa a wannan wuri ta jawo hankali masu bude ido da kuma wasu masana mai ilmin kasa. (Amina Xu)

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China