Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Karnunan farauta a gun bikin farautar gargajiyar Birtaniya
2020-01-09 08:05:21        cri

 

 

 

 

Ga yadda karnukan farauta suka shiga bikin farauta na gargajiya tare da masu mallakarsu a kasar Birtaniya. An ce, a gun wannan biki da aka tsara domin taya murnar bayan ranar Kirsimati, dimbin mutane kan je yankunan karkara don yin farauta.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China