Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin wasan iyo a lokacin hunturu na Polar Bear
2020-01-05 16:01:46        cri

Mutane kimanin 400 sun halarci bikin wasan iyo a lokacin hunturu na Polar Bear a tabkin Ontario dake birnin Toronto na kasar Canada don murnar sabuwar shekara. Wannan ne karo na 16 da aka gudanar da bikin.(Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China