Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Matakin dumama hannayen fasinjoji a bas
2020-01-07 07:38:44        cri

 

 

 

Jiang Li, direbar motar bas a birnin Changchun na kasar Sin, tana amfani da lokacin hutu don saka safa a jikin karafan bas da fasinjoji suke rike wa, yayin da suke tsaye ko zaune don dumama hannayen su a yanayin sanyi. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China