Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Fasahar wankin kunne
2020-01-06 08:46:42        cri

 

 

 

 

Li Cunlin, mai shekaru 33 a duniya wadda ta fito daga birnin Chongqing na kasar Sin, a yayin da take kokarin koyon likitancin gargajiyar kasar Sin, ta soma sha'awar fasahar wankin kunne ta shafe shekaru sama da 10 tana nazartar wannan fasaha, da ta kunshi yin amfani da kayayyaki sama da 20 ta hanyoyi guda 10. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China