Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
David Stern, tsohon shugaban hukumar NBA ya rasu
2020-01-03 08:27:57        cri

A ranar 1 ga watan Janairu na shekarar 2020 ne, David Stern, tsohon shugaban hukumar wasan kwallon Kwando ta Amurka NBA ya rasu, ya rasu yana da shekaru 77 a duniya, ya rike shugabancin hukumar NBA daga shekarar 1984 zuwa 2014.(Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China