Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yadda wasu sojoji 'yan mata na kasar Sin suke koyon dabaru da fasahohin harba igwa
2020-01-08 08:36:46        cri

 

 

 

 

 

 

 

Yadda wasu sojoji 'yan mata na kasar Sin suke koyon dabaru da fasahohin harba igwa. A da, sojoji mata su kan yi aikin sadarwa, ko tafiyar da harkokin yau da kullum na sansanonin soja ko aikin kiwon lafiya ko ba da ilmi da kimmiya. Amma yanzu wasu daga cikinsu sun fi son koyo da kuma kwarewa a fasahohin harba igwa da makamai masu linzami da kuma tuka tankunan yaki. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China