Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sojojin ko ta kwana na lardin Yunnan sun yi tattaki har na tsawon kilomita 100
2020-01-06 08:46:26        cri

 

 

 

 

 

A kwanan baya, duk da sanyi matuka da ake yi, amma sojojin ko ta kwana da aka jibge su a yankin Yuxi na lardin Yunnan, sun yi tattaki har na tsawon kilomita 100. Galibin wadannan sojoji matasa ne da aka haife su bayan shekarar 2000. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China