Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Abin ban dariya kan kaguwa masu launin ja
2020-01-04 17:09:21        cri

 

 

 

Ga yadda kaguwa masu launin ja kimanin miliyan 60 ke wucewa a hanya tare don yin barbara a tsibirin Christmas da ke kasar Australiya, lamarin da ya kan haddasa cunkoson motoci. Domin warware matsalar, gwamnatin wurin ta fid da dabaru da yawa, har ma ta gina musu gadar musamman ta tsallake tituna, wasu mazauna wurin kuma sun kirkira motar kwashe kaguwar. Lallai abun da ban dariya.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China