Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bauna jariri na farko mai bakar fata
2020-01-03 08:27:49        cri

 

 

 

An haifi bauna jariri na farko mai bakar fata a kasar Faransa. An ce, bauna mai bakar fata dabba ce da ke gab da bacewa daga doron kasa, bisa adadinsu da bai wuce kimanin 5500 gaba daya a duniya ba.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China