Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yankin Linchi na yankin Tibet na kasar Sin
2020-01-01 10:51:50        cri

Yankin Linchi na yankin Tibet na kasar Sin an yi masa lakabin "Wuri mafi kyaun gani a wurin daka aka yi dusar gangara", ban da furen Peach a yanayin bazara, Linchi na da Cailin wanda ke da shimfidar wuri mai kayatarwa. Kuma a ko wane watan Octoba, wato lokacin kaka, daga gindi zuwa kolin tsauni, akwai mabambanta launuka, kamar an shiga wata duniyar tatsuniya. (Amina Xu)

 

 

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China