Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bututun karkashin teku
2020-01-04 17:17:06        cri

 

 

Wannan shi ne wani sabon nau'in bututun karkashin teku mai dauke da hanyar mota da ake kokarin gina shi a lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin. Tsawon bututun zai kai kilomita 6.8 bayan da aka kammala gina shi.(Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China