Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Zane a hannu
2020-01-03 08:28:18        cri

 

 

 

 

Al'ummar Paiwan dake zaune a kudancin yankin Taiwan na kasar Sin basu iya rubutu ba, amma duk da haka, suna iya rike bayanan kaka da kakaninsu ta hanyar yin zane a hannu.Tsohowar dake cikin hoton tana da shekaru 88 a duniya, kuma zanen da aka yi a hannunta ya nuna cewa, ita ce diyar rana, wadda ke da babban matsayi a tsakanin al'ummarta, sa'an zanen ya alamta filaye da koguna da iyalinta suka mallaka.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China