Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yara manyan gobe
2020-01-01 10:51:50        cri

 

 

Yara manyan gobe! Jama'a, nan ne wani gidan renon yara da ke lardin Zhejiang na kasar Sin, inda yara ke yin nau'o'in wasanni na kabilu daban daban. Wasu yara na gidan sun kasance 'yan kabilun Zhuang da Miao da Buyi da sauransu, don haka, an shirya wasannin ne don fahimtar dasu game da al'adunsu na gargajiya. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China