Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Matsayin ruwa na magangarar ruwan Victoria ya ragu
2020-01-02 07:30:07        cri

 

 

 

Matsayin ruwa na magangarar ruwan Victoria ya ragu sosai sakamakon bala'in fari da ake fama da shi a kasar Zimbabwe, kamar yadda wadannan hotuna ke nunawa idan aka kwatanta lamarin kafin bala'in fari da kuma yanzu. (Bilkisu Xin)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China