Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga wata soja mace ta kasar Sin da ke da kwarewar harbin bindiga
2019-12-30 10:03:24        cri

 

 

 

 

 

 

Shen Mengke mai shekaru kasa da 20, wata soja ce da ke da kwarewar harbin bindiga. A lokacin da rundunar soja ta dauke ta, ana son ta zama wata soja mai kula da waya. Amma wannan yarinya wadda ba ta jin tsoron komai ta fi son zama kwararriyar mai harbi da bindiga. Sabo da haka, ta nemi a canja mata gurbi a rundunar soja, daga nan ne kuma ta zama wata sojar dake samun horon zama kwararriyar mai harbin bindiga a kowace rana. A cikin wata gasar, ta lashe sauran kwararrun masu harbin bindiga maza duka, ta cimma nasara, ta zama lambawan. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China