Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin Nadam
2019-12-26 14:23:13        cri

 

 

 

 

 

Bikin Nadam na lokacin dari da aka kaddamar a yankin Hulunbeir na jihar Mongoliya ta gida dake arewacin kasar Sin, "Nadam" na nufin nishadantarwa da wasanni a harshen kabilar Mongoliya, kuma bikin Nadam na da dadadden tarihi ga al'ummar kabilar.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China